Ɗan Kungiyar Buni-Gubana Women & Youth Network ya zama SSA na Gwamna Mai Mala Buni.
Kungiyar Buni-Gubana Women & Youth Network karkashin jagorancin Hajiya Fatima Gwamnaty Mairiga tana taya Ibrahim Baba Saleh wanda shine Director Media and Publicity na kungiyar zama babban hadimin Gwamna Mai Mala Buni ( Senior Special Assistant, SSA).
Kungiyar tana yiwa mai girma Gwamna Mai Mala Buni tare da mataimakinsa H.E Idi Barde Gubana godiya ba adadi.
Haka zalika, membobin kungiyar suna yiwa Hajiya Fatima Mairiga godiya da jinjina na musamman saboda tsayawa, jajircewa, ƙokari da takeyi don ganin ta saka duk membobin kungiyar farin ciki.
Daga karshe, Hajiya Fatima Mairiga ta jaddawa mai girma Gwamna Mai Mala Buni tare da mataimakinsa H.E Idi Barde Gubana da Jam'iyyar APC baki daya goyon bayanta ɗari bisa ɗari.
Singed Hajiya Fatima Mairiga,
State Coordinator na Buni-Gubana Women & Youth Network.
Congratulations Ibrahim Baba Saleh
Comments
Post a Comment